Friday, 2 February 2018

Kayatattun hotunan Maryam Booth

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, ta sha doguwar riga Gyale da suka mata kyau sosai, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment