Friday, 9 February 2018

Kwankwaso Ya Kaddamar Da Shirin Tsayawa Takarar Shugaban Kasa

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya kaddamar da shirin tsayawa takarar Shugaban kasa a zaben 2019.


Kwankwaso ya yi wannan ikirarin ne a garin Enugu a lokacin da ya sadu da 'ya'yan kungiyar Kwankwasiyya da kuma al'ummar Hausawa mazauna garin. An dai jima ana sauraren tsohon Gwamnan ya bayyana matsayin siyasarsa.
rariya

No comments:

Post a Comment