Wednesday, 14 February 2018

Lawal Ahmad ya kaiwa tsohon mataimakin gwamnan jihar Katsina ziyara

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahamd ya kaiwa tsohon mataimakin gwamnan jihar Katsina, Abdullahi Garba Aminci ziyara, inda Lawan din ya bayyana cewa tsohon gwamnan ya bashi shawarwari masu kyau.


Lawal Ahmad dai yana shirin fitowa takarar dan majalisa a mazabarshi ta Bakori da Danja.

Muna mishi fatan Alheri

No comments:

Post a Comment