Friday, 9 February 2018

Mahaifin shugaban sojojin Najeriya, Janar Buratai Ya Rasu


Inalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un

Allah ya yi wa mahaifin shugaban rundunar sojojin Njeriya Laftanar Janar Tukur Yusuf  Burtai rasuwa.Marigayin ya rasu ne a safiyar yau a wani asibiti dakw jihar Borno.

Da fatan Allah ya jikan sa da rahama, amin.

rariya.

No comments:

Post a Comment