Sunday, 25 February 2018

Mansura Isah na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, matar sani Musa Danja, Zaki na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment