Friday, 16 February 2018

Mansurah Isa ta rabawa mabukata Abinci

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta rabawa yara mabukata abinci, taliya da kwai, Mansurar ta raba wannan abincine a karkashin gidauniyarta ta tallafawa mabukata, muna fatan Allah ya amsa ya kuma saka mata da Alheri.


No comments:

Post a Comment