Wednesday, 14 February 2018

Mansurah, Samira da Umar na murnar ranar masoya ta Duniya

Taurarin fina-finan Hausa, Mansurah Isah, Samira Ahmad da Umar Gombe suna murnar ranar masoya ta Duniya, Suna wannan murnarne hade da yiwa jami'ar koyi da kanka ta NOUN talla.

No comments:

Post a Comment