Sunday, 4 February 2018

Maryam Gidado ta kyasa tace "Bazan iya rayuwa idan babu Adam A. Zango ba"

A 'yan kwanakinnan tauraron fina-finan Hausa Adam A. Zango ya rika saka hotuna masu birgewa da kayatarwa, abokiyar aikinshi, Maryam Gidado ta fito ta bayya cewa idan babu Adamun to rayuwar ta ba zata yiyuba.Maryam ta bayyana cewa "Ina tare da kai, ba zan iya rayuwa ba i dan babu kai, (ina fatan) Allah ya maka tsari da makiya".

To Maryam muna fatan Allah ya barku tare.

No comments:

Post a Comment