Friday, 9 February 2018

Masarautar Agadas ta bukaci a canja sunan wani Fim

Kamfanin fim na 2effect Pictures ya samu sako daga masarautar Agadas ta Jamhuriyar Nijar cewa ya canja sunan wani sabon fim dinshi daya sakawa suna "Dan Sarkin Agadas", masu kamfanin sunce saboda biyayya ga dukkan masarautar muslunci sun canja sunan wannan fim.


Sun saka mishi sunan"Dan Sarkin Gabas" .

Ga cikakken sakon da suka fitar a cikin hotoncan na sama

No comments:

Post a Comment