Wednesday, 28 February 2018

Mataimakin shugaban kasa, Osinbajo ya bude taron kasuwanci tsakanin Kano da Legas

A yaune mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bude taron hadakar kasuwanci tsakanin jihohon Legas dana Kano, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje dana Legas din Ambode da sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II sun halarci gurin taron.


No comments:

Post a Comment