Sunday, 4 February 2018

"Matasan Najeriya na da basira": DJ Abba ya kaiwa Atiku Abubakar ziyara

Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan tare da tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar  a lokacin da ya kaimai ziyara, DJ Abban ya bayyana Atikun a matsayin shugaban da bashi da girman kai.Shima da yake magana akan ziyarar da DJ Abban ya kaimai, Atikun ya bayyana cewa, yaji dadin ziyarar da Abban ya kaimai, kuma sun tattauna sosai kuma ya kara fahimtar cewa matasan Najeriya na da basira da hangen nesa.

No comments:

Post a Comment