Tuesday, 6 February 2018

Matuka jirgin sama da Kwankwaso ya dauki nauyin karatunsu sun kaimai ziyara

Wasu matukan jirgin sama da lokacin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa kwankwaso yana gwamna ya dauki nauyinsu suka yi karatu, suka zama kwararrun matuka jirgin sama kenan a wannan hoton, sun kaimai ziyarane gidanshi na Kaduna dan gaisheshi.Dama Hausawa na cewa Alhwri gadon baccine.

No comments:

Post a Comment