Friday, 2 February 2018

Mustafa Musty na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tsohon jarumin fina-finan Hausa, Mustafa Musty na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment