Friday, 2 February 2018

"na aminta da inganci Baba Buhari">>

Tsohon tauraron fina-finan Hausa, Abdul Iliyasu Tantiri kuma me bayar da umarni ya bayyana cewa shidai a matsayinshi na dan Najeriya, yana tare da shugaba Buhari domin be mai laifin komi ba kuma be cuceshiba.Ga abinda Tantiri yace kamar haka:
"Nidai harga Allah Buhari bai cuceni ba,kuma na aminta da ingancinsa.wannan ra'ayina nake fada a matsayina na Dan Nigeria.Allah ya kau da zalinci da azzalumai,ya karawa Baba lafiya."

No comments:

Post a Comment