Tuesday, 20 February 2018

Na rike tsintsiya kam: Insha Allahu sai Buhari 2019>>Hauwa Muktar

Jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Muktar kenan a wadannan hotunan nata inda take rike da tsintsiya watau alamar jam'iyyar APC, ta bayyana cewa babu gudu babu ja da baya inaha Allah sai baba Buhari.Tana tare dashugaba Buhari dari bisa dari, kuma idan aka samu mutum daya da baya son Buhari to sai an samu goma da zasuce auna sonshi.

1 comment:

  1. Hauwa Mukhtar,amman kin burge ni 100% ganin yadda kika fahimci gaskiya,ba kamar irin su ummi zee-zee ba,wanda a 'dayan 'bangaren basa son shi.Saboda suna tare da 'yan adawa suna basu wani abu na kudi.

    ReplyDelete