Thursday, 8 February 2018

"Naira maganin jarabar Duniya">>Musa Mai Sana'a

Jarumin fina-finan Hausa, Musa Mai Sana'a kenan a wannan hoton inda yake rike da kudi, ya bayyana cewa "Naira Maganin Jarabar Duniya! Allah ka bamu masu Albarka ameen".


No comments:

Post a Comment