Friday, 23 February 2018

Nasiru Horo dan Mama da mahaifiyarshi nawa masoyanshi barka da Juma'a

Jarumin fina-finan Hausa, Nasiru Horo dan mama kenan da mahaifiyarshi a wannan hoton yake taya masoyanshi barka da Juma'a kuma yayi rokon jama'a da a taya mahaifiyarshi da addu'ar Allah ya bata lafiya.


Muna fatan Allah ya bata lafiya da sauran 'yan uwa dake gadajen asibiti baki daya.

No comments:

Post a Comment