Wednesday, 28 February 2018

'Ni da baba na'>>Sadiya Kabala

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan tare da Adam A. Zango a wannan hoton nasu da suke kyakyata dariya, tace, diya da babanta, mu kadai muka san abinda muke wa dariya.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment