Thursday, 8 February 2018

"Ni mutuniyar kirkice">>Ummi Zeezee

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana cewa tana da farin jinin mutane sosai tun daga matasa, da kananan yara da manyan mutane, ta kara da cewa, ko kasar waje taje zakaga yara suna kallonta wani lokacin ma har kama hannunta suke duk da cewa basu santaba.Ummi ta kara da cewa mahaifinta ya gaya mata cewa hakan baiwa ne domin idan mutum mugune shi to yara ba zasu saurareshi ba.
Ummi muna fatan Allah ya karo farin jini.

No comments:

Post a Comment