Sunday, 4 February 2018

Osinbajo a gurin daurin auren daya daga cikin masu taimaka mishi, Hafis Ibrahim Kawo a Kano

A jiyane mataimakin shugaban kasa, Farfesa, Yemi Osinajo ya je jihar Kano inda ya halarci daurin auren daya daga cikin masu tallafa mishi, Hafis Ibrahim Kawu, anan Osinbajonne a gurin daurin auren tare da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje.Haka kuma Osinbajon ya kaiwa sarki Muhammad Sanusi na II na Kanon ziyara a Fadarshi.


No comments:

Post a Comment