Saturday, 3 February 2018

Osinbajo ya kai ziyara jihar Kano

Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo ya je Kano inda zai halarci daurin auren daya daga cikin masu taimaka mishi da ake kira da suna, Hafis Ibrahim Kawu wanda za'ayi yau, Asabar.Gwamnan jihar Kanon, Abdullahi Umar Ganduje ya tare shi a filin jirgin sama, haka kuma Osinbajon ya kai ziyara fadar Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II inda suka ganaNo comments:

Post a Comment