Friday, 9 February 2018

Rahama Sadau tayi zoben hanci

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau ta karo wata salon kwalliya da ba'a santa da irintaba, Rahamar ta saka zoben hancine ta kuma nunawa masoyanta. Abin gwanin daukar hankali.


No comments:

Post a Comment