Wednesday, 14 February 2018

Ramadan Booth da kanwarshi Maryam Booth

Tauraron fina-finan Hausa, Ramadan Booth tare da kanwarshi, Maryam Booth kenan a wannan hoton nasu daya kayatar inda suke tare da wata abokiyarsu, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment