Sunday, 25 February 2018

Ranar Asabar me zuwa za'a daura auren Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Abiola Ajimobi

Auren diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da dan gidan gwamnan jihar Oyo, Idris Abiola Ajimo ya zo kusa daf, Katin gayyatar daurin auren da ya bayyana ya nuna cewa ranar Asabar me zuwa, 3 ga watam Maris za'a daura auren a masallacin fadar sarkin Kano.Lallai Kano zata debi manyan baki kenan,muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu zuri'a ta gari. Ga hoton katin a kasa:

No comments:

Post a Comment