Monday, 5 February 2018

Ronaldo na murnar cika shekaru 33 a Duniya

Tauraron dan kwallon Duniya, Cristiano Ronaldo na murnar cika shekaru talatin da uku da haihuwa, Ronaldon ya saka wannan hoton nashi inda yake rike da kek na musamman da akamai domin murnar wannan rana kuma ya godewa masoyanshi da sakonnin taya murna da suka aika mishi.No comments:

Post a Comment