Monday, 5 February 2018

Sa'adiya Kabala ta sha Allah wadai saboda amfani da wannan hoton wajan yiwa masoyanta barka da Juma'a

A ranar Juma'ar data gabatane, Jarumar fina-fina  Hausa, Sa'adiya Kabala ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a, to amma da alama da yawa basu amsa gaisuwar ba, maimakon haka ma Allah wadai sukayi da wannan hoton.Da dama dai sun bayyana cewa hoton kwata-kwata be dace ba musamman yanda tayi amfani dashi wajan mika gaisuwar Juma'ar.

Ga kadan daga cikin abinda mutane ke cewa akan wannan lamari:
No comments:

Post a Comment