Friday, 2 February 2018

Sadik Sani Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment