Monday, 12 February 2018

Samira Ahmad tayi addu'ar Allah ya baiwa me mata 1 ikon kara 3: Kalli abinda Mansurah Isah tace

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Samira Ahmad tayi addu'ar cewa, Allah ya baiwa me mata daya ikon kara mata uku, wannan addu'a tata ta dauku hankula, wasu matan dai sun kasa cewa Amin, Mansurah Isa na daya daga cikin wadanda suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan batu.Ta bayyana cewa, idan zaiyi adalci Allah ya bashi ikon yi amma idan bazaiyi adalci ba kada Allah ya bashi ikonyi.

No comments:

Post a Comment