Saturday, 24 February 2018

Sani Danja da Nafisa Abdullahi na yiwa kamfanin madarar Peak talla

Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja da Nafisa Abdullahi sun fara yiwa kamfanin madara na Peak talla, anga jaruman biyu a wani faifan bidiyo na tallar madarar Peak din ana damawa dasu.


Muna tayasu murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment