Monday, 5 February 2018

Sani Danja ya nuna dakin da yake kwana

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja kenan a wadannan hotunan inda ya nuna wani kayataccen dakin da yake kwance, ya nuna dakin ta bangaren bayi da kuma ta bangaren dakin zama

No comments:

Post a Comment