Thursday, 8 February 2018

Sarki Muhammad Sanusi na II ya cika shekaru 3 a matsayin sarkin Kano

A jiyane me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II ya cika shekaru uku akan karagar mulkin sarautar Kano, muna taya sarki murna da fatan Allah ya kara lafiya da nisan kwana.Hoto daga Sani Maikatanga

No comments:

Post a Comment