Wednesday, 21 February 2018

Sarkin Kano Zai Jagoranci Kwamitin Zuba Jari Na Jihar

Gwamnatin Kano ta nada Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II a matsayin Shugaban kwamitin bada shawarwari kan Harkokin zuba jari.A lokacin kaddamar da kwamitin, Gwamnan jihar ya bayyana cewa an nada Sarkin Kano kan wannan mukamin ne saboda irin matsayin da yake da shi a duniya kan harkokin tattalin arziki.
rariya

No comments:

Post a Comment