Thursday, 8 February 2018

Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris ya cika shekaru 43 akan kujerar mulki

Anyi bikin cikar sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris shekaru arba'in a kan kujerar mulki, an shirya taro na musamman wanda aka yi addu'o'i ga sarki, masarautar zazzau da al'umma baki daya, gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da mukarrabanshi sun halarci gurin taron.Muna taya sarki murna da fatan Allah ya kara nosan kwana da lafiya.

No comments:

Post a Comment