Monday, 19 February 2018

Sheik Abubakar Tureta Ya Rasu

Innalillahi wa'inna ialaihi raji'un
Allah ya yi wa Sheikh Abubakar Tureta rasuwa da yammacin jiya Lahadi, kuma za'ayi jana'izar sa da misalin Karfe daya na yau Litinin.


Shehin Malamin ya rasu a asibitin Garkuwa dake Kaduna.
Rariya.
Allah ya jikan malam ya gafartamai kurakuransa.

No comments:

Post a Comment