Thursday, 1 February 2018

Sheikh Dahiru Bauchi yaje ibada kasar Saudiyya

Shehin malamin addinin isilama, Sheikh Dahiru Usman Bauchi kenan a kasa me tsarki inda yaje Ibada, danshine ke turashi a kujera, muna fatan Allah ya karawa malam lafiya, yasa ya kammala, ya kuma dawo gida lafiya.
No comments:

Post a Comment