Sunday, 4 February 2018

Sheikh Isah Aliyu Pantami ya bayyana bangaren da yake da Rauni

Sheikh Aliyu Isah Pantami ya bayyana cewa raunin shine fadin gaskiya komi dacinta, baya boye-boye akan huldarshi da mutane, saidai bayan daya bayyana hakan wasu sun fadi cewa ai fadin gaskiya ba rauni bane, karfin zuciya da rashin tsoro ke sa mutum fadin gaskiya.


Muna fatan Allah ya karawa malam basira da lafiya.

No comments:

Post a Comment