Tuesday, 13 February 2018

Shekaru 42 kenan da kashe tsohon shugaban kasa Janar Murtala Muhammad

A rana irin ta yaune, 13 ga watan Fabrairu, shekarar 1976, shekaru 42 kenan da suka gabata aka kashe marigayi, tsohon shugaban kasa, Janar Murtala Muhammad, muna fatan Allah ya jikanshi ya kai rahama kabarinshi da sauran musulmai da suka rigamu gidan gaskiya.

No comments:

Post a Comment