Thursday, 8 February 2018

Shin da wace hukuma wannan mutumin yake aiki?

Wannan hoton wani bawan Allahne da ake ta barkwanci dashi a shafukan yanar gizo, irin gamin gambizar da yayi na kayan sarkin zaka rasa da wace hukuma yake aiki.

No comments:

Post a Comment