Sunday, 18 February 2018

Shugaba Buhari da A'isha sun yanka kek din murnar ranar haihuwarta

A jiyane uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, anan A'ishar ce da mijinta, shugaban kasa, M. Buhari suke yanka kek na musamman da aka yiwa A'ishar dan murnar wannan rana.


Muna kara tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment