Friday, 23 February 2018

Shugaba Buhari da tsaffin shuwagabannin kasa bayan taron manyan kasa da aka yi jiya:IBB, Jonathan da Shagari basu halarci taron ba

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da tsaffin shuwagabannin kasa, Yakubu Gowon da Olusegun Obasanjo da Abdulsalam Abubakar jiya, bayan taron manyan kasa daya gudana a Abuja, Tsaffin shuwagabannin kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida da Goodluck Jonathan da Shehu Shagari basu halarci wannan zamaba.IBB dai ana ganin rashin cikakkiyar lafiya ta hanashi halartar taron sai kuma Shehu Shagari shima wasu na ganin watakila rashin lafiyarne, Jonathanne dai ba'a san dalilin da ya hanashi lhalarta ba.

No comments:

Post a Comment