Wednesday, 28 February 2018

Shugaba Buhari da wasu shuwagabannin kasashen Afrika a gurin taro kan tafkin Chadi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da shugaban kasar Nijar, Muhammadou Isoufou da na Chadi, Idris Deby dana Gabon, Ali Bongo Ondimba dana kasar Afrika ta tsakiya da firaiministan Kamaru a gurin taro kan tafkin Chadi daya faru yau a Abuja.

No comments:

Post a Comment