Monday, 5 February 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin sakataren cocin Anglicana fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin sakataren cocin Aglican Communion, Archbishop Josia Idowu Fearon a fadarshi dake Abuja, Yau litinin 5 ga watan Fabrairu.
.No comments:

Post a Comment