Friday, 23 February 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin Ohinayin Ibira, Ado Ibrahim

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin basaraken Ibira, Ohinoyi Ado Ibrahim Attah a fadar shugaban dake Abuja, yau Juma'a, Sakataren gwamnati Boss Mustafa na daga cikin wanda suka halarci wannnan ganawa.

No comments:

Post a Comment