Thursday, 8 February 2018

Shugaba Buhari ya amshi takardun amincewa da wakilan kasashen Togo Burundi da Vietnam

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi takardun amincewa da wakilan kasashen Vietnam, Burundi da Togo zuwa Najeriya yau, Alhamis 8 ga watan Fabrairu a fadarshi dake Abuja.
No comments:

Post a Comment