Friday, 23 February 2018

Shugaba Buhari ya gana da basaraken Warri

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gana da basaraken garin Warri Ogaime Ikenwali da tawagarshi a fadar shugaban dake Abuja, sun dauki hotuna a yayin wannan ziyara kamar yanda za'a iya gani anan.
No comments:

Post a Comment