Tuesday, 13 February 2018

Shugaba Buhari ya gana da Bola Tinibu da Bisi Akande

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da Jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinibu da Bisi Akande a Fadarshi dake Abuja, dazu da ranane shugaba Buharin ya kuma gana da Abdussalam Abubakar.
No comments:

Post a Comment