Friday, 2 February 2018

Shugaba Buhari ya gana da gwamnan jihar Edo me ci, Obaseki da kuma tsohon gwamnan jihar, Oshiomole

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da kum tsohon gwamnan juhar ta Edo dai, Adam Oshiomole a fadarshi dake Abuja, yau Juma'a.


No comments:

Post a Comment