Monday, 26 February 2018

Shugaba Buhari ya gana da malaman jami'a 3 da mata 10 da boko haram suka saki

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da malaman jami'ar Maiduguri su uku da wasu karin mata goma da 'yan kungiyar Boko Haram suka saki bayan da sukayi garkuwa dasu na tsawon lokaci.A ganawar tasu shugaba Buhari yayi alkawarin cewa, jami'an tsaro zasu kwato 'yan matan Dapchi da 'yan kungiyar ta Boko Haram suka saje kwanannan.

No comments:

Post a Comment