Sunday, 18 February 2018

Shugaba Buhari ya gana da wasu manyan mutane daga jihar Katsina

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wasu manyan mutane daga jiharshi ta Katsina yayin da suka kaimai ziyara gidanshi dake Daura, cikin wadanda suka kaiwa shugaba Buharin ziyara akwai gwamna jihar Aminu Bello Masari da sarkin Daura Umar Faruk dadai sauransu.

No comments:

Post a Comment