Tuesday, 27 February 2018

Shugaba Buhari ya halarci taron kasa na jam'iyyar APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya halarci taron masu fada aji na jam'iyyar APC da ya gudana a ofishin jam'iyyar dake Abuja, a lokacin taron an tsawaita shugabancin shugaban jam'iyyar, John Oyegun zuwa shekara daya.Wadanda suka halarci taron sun hada da gwamnonin APC da mataimakin shugaban kasa, Osinbajo da sauran masu fada aji


No comments:

Post a Comment